Gashin kifi tarwada

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Yanda zakiyi gashin kifi tarwada batare d wata matsala ba

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

45mintuna
1 yawan abinchi
  1. Kifi tarwada
  2. Kayan kamshi, fish spices,Maggi,yaji da Dan gishiri
  3. tafarnuwaMai, garin albasa, garin

Umarnin dafa abinci

45mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki zubawa kifinki gishiri domin sawa kifi tarwada gishiri yana Hana masa motsi, sannan saikisa vineger ki wankesa tas yazamana ba wannan santsin na jikinsa, saikisa kitchen towel ki goge ruwan jikinsa tsaf

  2. 2

    Saiki hada kayn kamshin nan da Maggi da yaji da mai hadda garin albasa dana tfarnuwa ki juyasu ki dunga shafawa kifin harsai ko ina yaji, sikisa a foil container kisa a oven @250d na wutar sama da kasa.

  3. 3

    Zaki gasa ne na mintuna 25-30 kifinkibya gasu saiki hada sauce da kuma dankali kisa a gefe aci dadi lapia

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes