Kayan aiki

  1. Garin custard
  2. madara
  3. suger

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daura ruwa akan wuta saiki sami kofi ki zuba garinki aciki saiki saka ruwa kadan ki dama kaman zakiyi koko saiki juye tafasasshen ruwa akai

  2. 2

    Bayan nan saiki sak sugernki da madara yadda kike so sai asha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oummu Na'im
Oummu Na'im @cook_27784569
rannar
GOMBE
Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
nima yau dashi nayi kari amma na saka su gyada 😋😋

Similar Recipes