Farfesun kifi Mai karas

Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744

Farfesun kifi Mai karas

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kankare bayan kifinki ki wanke shi da lemon tsami ki zubashi a abin tace taliya ki barbada mishi gishiri,ki bari ya Jima saiki soyashi.

  2. 2

    Ki zuba Mai a tukunya ki soya jajjagaggen attaruhunki da albasa hade da citta da tafarnuwa idan sun soyu ki zuba ruwa daidai yawan da zai dafa kifinki,ki bare Maggi ki zuba ki zuba karas dinki ki rufe su Dan Jima

  3. 3

    Saiki kawo kifinki hade da lawashin albasa ki zuba,daganan saiki jira kifinki ya dahu.

  4. 4

    Zaki iya hada wannan farfesun da shinkafa ko taliya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukayya Jarma
Rukayya Jarma @ruky14744
rannar
Ina kaunar girki musamman snacks da Kuma Miya kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes