Kayan aiki

  1. Sprit
  2. Kankara
  3. Ruwan siga
  4. Kala
  5. Lemon tsami
  6. Naa naa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba yankakken lemon tsami a Kofi,ki,Sa naa naa ki Dan jajjaga,Don fitar da kamshi,ki Sa ruwa kadan,kitace

  2. 2

    Ki dauko wani kofin me kyau,kizuba ruwan sugar,ruwan lemontsami da naa naa,kisa Kala,ki juya.sannan ki zuba sprits dinki,ki juya sai kisa Kan Kara.Asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes