Gurasa da miyar taushe

Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash

Abincin gargajiya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan miya
  2. Kabewa
  3. Alayyahu
  4. Gyada,manja,kayan qamshi, kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na jajjaga kayan miyana na soya da manja na zuba kabewa, ruwa,gyada, kayan qamshi,maidandano, na rufe tukunyata, bayan ta kusa nuna na saka albasa da alayyahu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Hamisu
Fatima Hamisu @Fateeynbash
rannar

Similar Recipes