Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare kabewa a wanke a dafata ta dahu

  2. 2

    A wanke kayan miya sai a hada da kabewar a markada

  3. 3

    A dora tukunya a wuta a juye markadan a zuba manja maggi gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a rufe a barshi ya tafasa sai a zuba wakakken yankakken alayyahu ciki a gauraya sannan a a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zainab mahmud
zainab mahmud @cook_16710391
rannar

sharhai

Similar Recipes