Fried Irish with cabbage egg sauce

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#ramadanclass, nayi wannan girkinne saboda wani lokaci my oga yanason abu marar nauyi da dare.

Fried Irish with cabbage egg sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#ramadanclass, nayi wannan girkinne saboda wani lokaci my oga yanason abu marar nauyi da dare.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish
  2. Cabbage
  3. Kwai
  4. Mai
  5. Sinadarin dandano
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Tafar nuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere Irish dina na yankashi tsai tsaye nasa a gwagwa na tsane

  2. 2

    Na daura mai a wuta yayi zafi nasa gishiri kadan a kan ferarren Irish din na zuba a mai bayan ya soyo iya yanda nake bukata na tsameshi a gwagwa.

  3. 3

    Na wanke cabbage dina na yanka dai dai gwargwado na yanka albasa da tarugu

  4. 4

    Na daura mai a wuta nasa albasa bayan yy zafi na fasa kwai na kade na soya ya watse nasa tafar nuwa saboda gudun kasni na kawo kayan da na riga na yanka na zuba na cigaba da motsawa

  5. 5

    Sai da na kwatanci ya soyu sannan nasa kayan sinadarin dandano na dan sa ruwa kadan bayan minti ukku na sauke 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes