Kosai Mai garin kubewa busheshshe

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

Hmm wannan babban sirrice ta kosai Dan zatayi kyau ga laushi ga bayashan Mai #ramadan mubarak

Kosai Mai garin kubewa busheshshe

Hmm wannan babban sirrice ta kosai Dan zatayi kyau ga laushi ga bayashan Mai #ramadan mubarak

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. 2 cupsWake
  2. Albasa babba daya
  3. 4Attaruhu
  4. Ajinomoto Rabin sachet
  5. Kigishi kadan
  6. Mai nasuya
  7. 1 tspKubewa busheshshe

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Kiwanke wakenki kina gama wankewa ki sa a blender kisa kayan hadinki ki markada ta markadu Mai kyau

  2. 2

    Dama kinada busheshshen kubewarki se ki zuba kadan acikin kullin

  3. 3

    Kisa mixer kibugata kamar na Minti 30 se ssuya hmm zakiban bayani baya tafiya ko kasan manfa wlh akan mai din zaka gansa baya Shan mai ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes