Dambun shinkafa with vegetables

Maryam Yusuf Adam
Maryam Yusuf Adam @riayaam

It's hausa food that contains alot of nutrient, some include carbohydrates, protein, fat and oil, and vitamins. It's good for all nutritional status...

Dambun shinkafa with vegetables

It's hausa food that contains alot of nutrient, some include carbohydrates, protein, fat and oil, and vitamins. It's good for all nutritional status...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hrs
  1. Shinkafa
  2. Xogale
  3. Mai gyada
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Gyada
  7. Spices for your own interested
  8. Seasonings
  9. Kabegi
  10. Carrots
  11. Cocumber
  12. Mayonnaise (optional)

Umarnin dafa abinci

1hrs
  1. 1

    Da farko xaki samu shinkafar ki ki kai a barxa Miki itah,

  2. 2

    Sai ki dauko gyadar ki ki dan daddakata, sama sama, sai ki bushe bawon y ragu,

  3. 3

    Xogalen ki gyara shi sosai Attaruhun ki jajjaga da albasa ki Kuma ki yanyanka tah,
    Shinkafar ki ki dauki steamer pot ki xuba akai ki barshi y turara Amman sai kin wanke shinkafar kin dan jika tah kadan,

  4. 4

    Idan ta turaru ki sauke sai ki dauko babban roba haka ki xuye turarriyar shinkafar, ki xuba da Xogalen Bayan kin wanke kin gyra, da gyadar, da attaruhun, da albasar, da seasonings dinki da spice din, sai ki juya sosai komai y hadu kafin ki Kuma xubawa a steamer pot dinki sai ki maida sai y turara sosai.

  5. 5

    Sannan a gefe guda Kuma ki dauko kabejin ki ki yanyanka kananu, ki goga carrots dinki, cocumber mah ki yanka yanda kike so sai ki xuba ki hada idan kina son mayonnaise sai ki hada, nikam da bana so sai nayi abina haka. Shike nan kin hada topping naki

  6. 6

    Sai ki sauke dambun ki idan komai y dahu sai ki xuba ki hada da wannan kayan hadin naki sai Kuma cii😅😅😅 aci dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Yusuf Adam
rannar

Similar Recipes