Kunun aya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

30mintuna
8 yawan abinchi
  1. 4 cupsAya
  2. 1 cupDabino
  3. 1 cupSugar
  4. 1/2 tbsCitta
  5. Kaninfari kadan
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke aya ki jika ta kamar na 15minute ki bare dabino kisa a chiki da chitta kadan da kaninfari se ki Nika

  2. 2

    In an Nika se ki tache kisa kankara da sugar

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes