Plantain Frittata

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

#kidsdelight, ana iya yinshi da safe asha da tea,
ko Kuma ayima Yara shi, Yanada dadi ga Kuma kyau a jiki.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

45 min
4 yawan abinchi
  1. 8Plantain guda
  2. 12Kwai
  3. 2Koren tattasai
  4. 2Jan tattasai
  5. 10Sausage
  6. Sinadaran dandano maggi,
  7. curry,
  8. gishiri,
  9. thyme,
  10. 1Albasa babba

Umarnin dafa abinci

45 min
  1. 1

    Dafarko za'a yanka plantain ayi shape din kwabo kwabo (cycle) sannan akawo sausage shima a yanyankashi,

  2. 2

    Suma koren, jan tattsai, albasa duk za'ayankasu,

  3. 3

    Za'a zuba mangayda a kasko, akawo albasa azuba, adan soya,

  4. 4

    Sai akwo su tattasan axuba aciki,acigaba da soyawa

  5. 5

    Akwwo sinadaran dandano asa ciki

  6. 6

    Abarshi yayi, idan kuma saman baiyiba ana iya sakashi a oven na minti 5.

  7. 7

    Idan yayi sai asamo tray Mai tsafta sai a juye

  8. 8

    Idan yayi, sai afasa kwai axuba aciki, akawo plantain a jera a sama,

  9. 9

    Shikenan yayi, aci lafiya.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes