Tura

Kayan aiki

20mnts
2-10 peoples
  1. 2Avocados
  2. 3green Apple
  3. Mint leave
  4. 2Pear
  5. 1 cupKiwi
  6. 2medium cucumber
  7. 1big ginger
  8. 1Lime and 1 lemon
  9. Water
  10. 1/2 cupsugar

Umarnin dafa abinci

20mnts
  1. 1

    Ki wanke su duka, ki yayyanka.
    Sekiyi blending dinsu,

  2. 2

    Ki tace ki matsa lime dinki d lemon, kisa sugar.
    Kisa qanqara ko kisa a fridge.

  3. 3

    Wannan juice din yana d dadi sosai kuma ga amfani ajiki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
rannar
Kano

Similar Recipes