Jallop din Taliya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya leda daya
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa babba daya
  5. Maggi guda biyar
  6. Gishiri
  7. Spices
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba mai a wuta

  2. 2

    Se ki zuba albasa idan ta soyu kadan

  3. 3

    Seki zuba jajjagen kayan miya yadan soyu kadan

  4. 4

    Seki zuba ruwa sannan maggi,gishiri da spices idan ya tafaso seki zuba taliyarki

  5. 5

    Se ki barshi ya dahu daga nan shikenan. aci dadi lfy tafi dadi idan tayi da romo romon nan wlh

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Dalhatu Sumayya
Dalhatu Sumayya @cook_36502444
rannar

sharhai

Similar Recipes