Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na dora ruwa yatafasa saina wanke wake nazuba,
- 2
Bayan yafara dahuwa saina wanke shinkafa nazuba nayi per boiling, bayan nan saina kara maida su a wuta nazuba gishiri na motse da kyau.
- 3
Bayan nagama saina yanka latas da tumatir saina dauko dafaffen kwai.
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake
#GargajiyaGarau garau/ qato da lage abinci ne mai matuqar Dadi ga Gina jiki. Ana ci da miya ko da mai da yàji ko sauce a hada da salad. Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
Shinkafa da wake (garau garau)
Garau garau abincin hausawa ne musamman wadanda suke a kano. Ina mutukar son garau garau domin shine abincin dana fi so naci yana d dadi sosai.xaki iya cinta da mai d yaji ko miya #garaugaraucontest# Salma's_delicacies. -
Shinkafa da wake
badai dadiba dan Ina Sansa sosai bana ba yaro Mai kiwa # garau garau contest hadiza said lawan -
Shinkafa da wake
Shinkafa da wake tanayimun dadi sosai,kuma tanayimun saukinyi musamman lokacinda banajin yin dahuwa. #sokotostateAsmau s Abdurrahman
-
-
Shinkafa da wake
Um abincin katsina ga Dadi ga bansha awa .Kuma inayinsa don marmari .gashi ina bala in sonsa sosai .ina dafashi da Rana Hauwah Murtala Kanada -
-
-
-
Shinkafa da wake
Kasancewar ni maabociyar wake da shinkafa ce shiyasa nayita km tamin Dadi sosai idan nayi ta nakan ci ta akalla sau 4...hhhh Hannatu Nura Gwadabe -
-
Shinkafa da wake
Ko bance komai ba nasan kun san dadin shinkafa da wake da salad😋😋 #teamkano long time no post ga wannan kafin na dawo dukka 😁 naga hangout na yan sokoto y burgeni bana son muma yan kn muyi missing shysa🤣😂💃💃💃 Cookpad Admins Allah y kara daukaka🥰 Sam's Kitchen -
-
-
-
Shinkafa da wake
Garau garau inji kanawa, inajin dadin Shi Kuma iyalina suna kasancewa cikin annashuwa idan na girka #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16234844
sharhai (2)