Kwadan zobo

Doro's delight kitchen
Doro's delight kitchen @Doro12345

#CDF

Wannan kwado yasamo asaline tundaga iyaye da kakanni,girkine memutukar amfani ga jiki kasancewa anyi amfani da zobo,gyada,kowade yasan amfanin zobo ga jikin Dan Adam

Kwadan zobo

#CDF

Wannan kwado yasamo asaline tundaga iyaye da kakanni,girkine memutukar amfani ga jiki kasancewa anyi amfani da zobo,gyada,kowade yasan amfanin zobo ga jikin Dan Adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Diddigar zobo wadda aka tace zobon daga jiki
  2. Gyada gwangwani 2
  3. Tumatir 5
  4. Maggi 4
  5. Albasa 1
  6. Kokumba
  7. Kayan kanshi
  8. Ruwa kofi biyu na maauni
  9. Se Dan Mai Dan kadan chokali uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu zobonki Wanda kika gyara kika dafa da kayan kanshi da yar kanwa kika taceshi duddugan daya rage ba zubarwa zakiyiba zaki wankeshine kitaceshi a kwando yatsane tass

  2. 2

    Zaki kawo kokumbarki da albasarki da tumatiri kiwankesu tass ki yankasu kanana seki ajiye agefe

  3. 3

    Sekikawo gyadarki mara bawo dakika gayara kika cire mara kyau kisoyata Sama Sama kicire bawon kidaketa tadaku sosai

  4. 4

    Zakikawo gyadarki dakika daka kizuba a bowl kikawo ruwankj Kiran zuba kijujjuya harse yadan yi kaman kaman creaming haka seki kawo magginki da Yan kayan kanshinki kizuba

  5. 5
  6. 6

    Sekikawo wannan duddugar zobon naki wadda kika wanke kika tace se kizuba acikin hadin gyadarki kimotsa koina yagame jikinshi

  7. 7

    Sekikawo tumatirinki da kokumbarki da albasarki dakikayanka kika wanke ki ajiye agefe

  8. 8

    Sekimammotsa sosai

  9. 9

    Sekikawo Dan manki kizuba shima kimotsa kimotse shkn seki zuba se ci

  10. 10

    Shkn gashinan mungama enjoy🥰❤️😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Doro's delight kitchen
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes