Kayan aiki

1hr 30min
5 yawan abinchi
  1. 4 cupsOf Flour,
  2. Sugar 1 1/2Cup,
  3. Milk Half Tin,
  4. 3 Egg,
  5. Butter 1tsp,
  6. Baking Powder1tsp

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Sugar Da Butter Zaki Mixing Har Sugar Ya Narke Sai Ki Fasa Egg Shima

  2. 2

    Ki Mixing Ki Zuba Madara Sannan Ki Zuba Fulawar Ki Kiyi Mixing Sosai Kamar 10m To 20m

  3. 3

    Saiki Saka Leda Ki Rufe Kamar 30m Bayannan Sai Ki Yanka Size Din Da Kike So.

  4. 4

    Akushi Da Rufi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Cweeter Creative
rannar
I Love Cook ❤️
Kara karantawa

Similar Recipes