Tura

Kayan aiki

30mnt
2people
  1. Dankalin turawa guda 10
  2. Maggi daya
  3. Curry
  4. Spices
  5. Mincemeat ko nama
  6. Carrot 3
  7. Wake
  8. Albasa 1
  9. Curry
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

30mnt
  1. 1

    Kifere dankalin ki seki yankashi kanana cube seki wanke ki dora awuta kisa salt kadan kibarashi y dahu seki sauke i

  2. 2

    Seki yanka carrot dinki Shima kiyankashi cubes

  3. 3

    Kiyanka waken kiyanka albasa ki wankesu ki tafasa namanki d kayan kamshi yayi laushi sosai

  4. 4

    Seki yankashi kanana shima

  5. 5

    Wakenki kixuba d albasa d attaruhu kisa kayan dandano d currynki kisa spices kijuya

  6. 6

    Seki dakko dafaffen dankalinki kixuba Shima Akai ki sekasa namanki kijuyasu ahnkli komai y hade

  7. 7

    Seki dakko tukunya kisa Mai Kisa albasa tadanyi ja seki kawo carrot da

  8. 8

    Seki sa ruwan dumi kadan kibashi mint 2-3 seki sauke shikenn senace aci lpy,😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
oum hanan
oum hanan @cook_35446568
rannar

Similar Recipes