Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna goma
Mutum biyu
  1. Awara
  2. Kwai 3
  3. Tarugu 5
  4. Albasa 1
  5. Kayan dandano
  6. Flour

Umarnin dafa abinci

Mintuna goma
  1. 1

    Dafarko zaki marmasa awaran ki kisa albasa, attarugu, kayan kanshi da dandano

  2. 2

    Seki fasa kwai ki jujjuya shi seki dan barbada flour dan yakama jikinshi yadda zaki samu ki mulmula

  3. 3

    Ki mulmulashi ki barbada flour dan kar yayi sticking da juna

  4. 4

    Seki soyashi a mai shikenan

  5. 5

    Aci da sauce koh yaji😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammie_ibbi's kitchen
rannar
Damaturu, Yobe, Nigeria

sharhai

Similar Recipes