Rice balls

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

Dadin shi ba'a magana sai kin gwada. Sabon sample ne na sarrafa shinkafa

Rice balls

Dadin shi ba'a magana sai kin gwada. Sabon sample ne na sarrafa shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa dafaffiya
  2. Dankali dafaffiya(irish)
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Kwai
  6. gwangwaniKifin
  7. Spices
  8. Dandano
  9. Semovita/flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa dafaffan shinkafarki a bowl mai kyau, kisa dafaffan dankalinki wanda kikai mashing nashi,akai shima,kisa jajjagen tarugu da albasa, spices,dandano,ki fasa kwai,kisa kifin gwangwani dik ki kwaba su su hade jikin su.

  2. 2

    Sai kixo kina balls nashi yanda kike bukata, kina sawa acikin garin semo ko flour, sai kisa acikin kwai ki soya haka zakiyi har kigama suya.

  3. 3

    Dadin shi ba amagana anaci da souce ko haka ma zaki iya ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

Similar Recipes