Yamballs

UmmRuqayya's Kitchen @UmmRuqayya
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dafa doyarki ta dahu
- 2
Sai ki tsame ta daga ruwa, ki zuba a turmi tare da jajjagen tarugun da kika soya, da maggi da spices. Sai ki kirba har komai ya game
- 3
Sai ki rika mulmulawa in to balls ki aje aside
- 4
In kin gama sai ki fasa kwai ki sa maggi da spices da grated tarugu da albasa, ki kada kwan
- 5
Sai ki rika saka balls din nan a cikin kwan
- 6
Sai ki rika tsamowa kina soyawa a cikin mai
- 7
Idan ya soyu sai ki tsame ki sa a collander ya tsane
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Kollon doya mai nikakken nama
#Bornostate wannan kollon doyan yarana sunji dadinsa sosai TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Awara da sauce din cabbage da minced meat
#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai. mhhadejia -
-
Miyar kwai (egg sauce)
Miyar kwai tanayimin dadi sosai,iyalina kuma suna so,nakanyi muci da bread mukuma hada da ruwan shayi. #sahurrecipecontest Samira Abubakar -
-
Soyayyar doya da kwai
Wannan Karin kumallo yana qara lahiya da kuzari ga dadin baa magana saboda diyar akwai burshi. Walies Cuisine -
Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH Feedies Kitchen -
-
-
Sandwich a saukake
Girkin yanada dadi sosai ga kara lfy gashi baida nauyi ya hada kayan marmari, mukan ci shi yayin sahur hade da ruwan dumi me lemon da sugar. Yana taimakawa ya rike ciki. #sahurrecipecontest Khady Dharuna -
-
-
-
-
-
Dafaffen doya da miyarkwai
Doya da miyarkwaiGirki ne medadi dagina jikiGwadashi a yau kaikibari abaki labari Haulat Delicious Treat -
-
-
Soyayyen dankali da kwai
Inason dankalin turawa sosai musamman idan aka hadashi da kwai. Iyalaina sunji dadin shi sosai. Nusaiba Sani -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299013
sharhai