Kayan aiki

1hr
8-10 servings
  1. 4 cupflour
  2. 1 cupsugar
  3. 1 tbsyeast
  4. 2 tbsButter
  5. 1 cupWater
  6. 1egg,1 tbs flavour

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Assalamu alaikum..
    Da farko za'a samu bowl a tankaɗe flour din a ciki,a saka yeast,sugar, milk a gauraye guri ɗaya har ya haɗe da flour.

  2. 2

    Daga nan sai a ɗauko egg a fasa a bowl daban a saka flavour,da warm water sai a kaɗa sosai.

  3. 3

    Daga nan sai a ɗauko ruwan a zube ckn flour ɗin a dinga mulkawa har ya haɗe jikinsa sosai,sai fidda a guri mai dan fadi sai a saka butter a qara mulkawa ana bugawa har jikinsa ya haɗe sosai sai akai a rufe zuwa 30 minute haka.

  4. 4

    Daga nan sai a ɗauko a qara murzashi na mintuna kadan sai a fidda shape a dora mai a wuta a low heat.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

sumayya yahaya
sumayya yahaya @soumy123
rannar

Similar Recipes