Lemon Abarba da lemon zaki

Abk cuisines
Abk cuisines @Nawal12_
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 10mintuna
5 yawan abinchi
  1. Abarba
  2. Lemon zaki
  3. Sugar(ba dole bane)
  4. Flavor
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

Minti 10mintuna
  1. 1

    Da farko zaki samu abarba da kemon ki ki cire bayan ki yanka

  2. 2

    Sai ki wanke ta tas.

  3. 3

    Bayan ki wanke sai ki samu abin markade ki zuba a ciki

  4. 4

    Sai ki nikashi yyi laushi

  5. 5

    Sai samu abu mai tsafta ki tace in kinaso ki kara sugar ki sa flavor da kankara

  6. 6

    Shikkenan asha dadi lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Abk cuisines
Abk cuisines @Nawal12_
rannar

sharhai

Similar Recipes