SINASIR MAI DADI DA KYAU😍

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
Johor Bahru Malaysia

#CDF

Me gidana da yara suna San sinasir don haka na dage wajen ganin na koya tare da temakwan yan uwana yan Maiduguri😍🤗

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

kwana 2mintuna
4 yawan abinchi
  1. 4Shinkafar Tuwo danya Kofi
  2. Yis Cokali 1
  3. 1Sukari Kofi
  4. Ruwa
  5. CokaliGishiri Rabin
  6. Farin Mai

Umarnin dafa abinci

kwana 2mintuna
  1. 1

    Da farko zaki jika shinkafar Kofi 3 da Rabi Seki barta ta jiku na tsawan kwana daya da yini Amman duk bayan Awa 4 Zaki zubar da ruwan ji canja wani Ruwan

  2. 2

    Bayan kwana daya da Yini da yamma Seki wanke ta ki dafa shinkafar ki Rabin Kofi Ki dafa ta lugub seki zuba Cikin shinkafar da kika wanke

  3. 3

    Ki kai markade idan kuma a gida zaki markada seki hada hadda yis dinki ki markada

  4. 4

    Seki Juye ki ajiye shi ki barshi a hankali ze tashi idan ya tashi sosai kafin lokacin suyawa zaki iya saka shi a fridge saboda kar yai tsami sosai

  5. 5

    Idan an kawo miki daga markaden ko kin gama markadawa

  6. 6

    Seki juya ki ki Dora kasko akan huta ki saka mai.kadan se kj fara suya wuta kadan mai ma kadan baa juya shi

  7. 7

    Idan aka zuba se a rufe a hankali zakiga saman ya tsane yayi bula bula yayi kyau shikkenan

  8. 8

    Seki cire kin gama ana ci da miyan taushe Ko.alayyahu ko dage dage ko kubewa😍🤗

  9. 9

    Daga nan seki Dakko ki idan kin tashi suya seki saka gishiri kadan da sugar

  10. 10

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (2)

Wanda aka rubuta daga

Smart Culinary
Smart Culinary @Smartculinary2000
rannar
Johor Bahru Malaysia
Kasan ce da mu a koda yaushe dan samun kyatattun girke girke masu armashi cikin Harshen hausa Tsantsa mun gode 🥰🥰
Kara karantawa

Similar Recipes