Umarnin dafa abinci
- 1
Asamu tukunya non stick azuba bota aciki
- 2
Se yayi se azuba masarar arufe arika jujjuya tukunya har guggurun yagamayi
- 3
Se ajuye a roba azuba mugar da madara
- 4
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
My home made popcorn
Gaskiya ina matukar son popcorn kuma wannan danayi yanada dadi sai kin gwada kinji nagode firdaucy salees recipe dinki ne na gwada dashi Maryamaminu665 -
-
-
-
Balle da kwabo(kam -kam)
#ALAWA wannan alewar tana da dadi sosai, abinda yasa nakeson yin wannan alewar saboda wata cousin dita Allah yajikan rai, ita keyi tanaba yara kyauta, shine nima nayi wannan alewar naba yara sadaka Allah yakyautata karshenmu ameen. Mamu -
-
-
Burodi
Abinda yasa nayi wannan burodin shine, saboda wannan doka da'akasa na rashin fita saboda Corona virus, nawayi gari bamuda burodin kalace, shine nace bari ingwada ingani ko zan iya, Alhamdulillah da kuma godiya ga recipe din Rahma barde nayi burodina kuma yayi matukar kyau ga kuma dadi abaki saidai ni banyi amfani da habbatus sauda da inibi ba dan yarana basaso, nagode kwarai. Mamu -
Pancake with salted caramel sauce
#Tnxsu'adNa tashi na ji ina son ykn breakfast da pancake amma kuma bana don cin shi haka sai nayi tunanin na taba ganin maryerms kitchen ta yi salted caramel saice nace bari in gwada in ci da shi,kuma Alhamdulillah the iutcome was wow😋,all tnx to cookpad and maryerms kitchen. M's Treat And Confectionery -
-
-
-
-
-
-
Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar
Shaanin kus-kus yana bukatar a kula. Sau da yawa wadanda suke dafawa Yana cure musu wasu ma ya Zama tuwo, Yar uwa jarraba wannan hanyar ki Sha mamaki ♥️♥️♥️💛🧡💚💙 Khady Dharuna -
-
Cookies
Cookies nada kyau a rikayima Yara surika zuwa dashi makaranta, ko Kuma Wani event idan yatashi, Kai ba Yara kadaiba hadda manya Mamu -
-
Gullisuwa
#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar. Walies Cuisine -
-
-
Hadin Goldenmorn
Banfiyesonsaba amma inyaji isasshiyar Madara dadi Yake sosai 😂😂😋😋😋 #Kadunastate Mss Leemah's Delicacies -
-
-
Dalgona cookies
Wannan biskit na yishi ranar farko da aka saka dokar hana fita a kano.Da farko nayi niyyar yin dalgona coffee ne wanda ake yayi a daidai lkcn,to gsky lokacin zuciyata bata kwanta da yinshi ba saboda ina tunanin zai yi daci,har na fara sai kuma na canza ra'ayina zuwa biskit saboda dama nayi kewarshi kwana biyu,nayi amfani da nescafe din da na buga ne da sauran butter cream da nayi amfani dashi kwana hudu kafin yin biskit din #FPPC Afaafy's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16317948
sharhai