Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Gero surfaffe gwangwani 1
  2. Nonon saniya/kindirmo
  3. Sukari daidai dandanon baki
  4. Ruwa kopi daya da rabi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    A dauko gero a gyara shi a wanke dan a cire kasa in akwai a ciki sai a saka shi a tukunya ana juyawa har ya soyu zakiji ya na kamshi sai a zuba ruwa akai a barshi ya nuna sosai

  2. 2

    Bayan ya nuna sai a dauko nono ko madara ko yoghurt a zuba akai a juya su hade sosai sai a saka sukari a gauraya a sha dadi lapia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsatmudi
Hafsatmudi @Hafsatmah08
rannar
Bauchi

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kunu akwai dadi harde da safe ya samu qosai me zafi 😋

Similar Recipes