Wainar shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 8 cupsFarar shinkafa
  2. 1 cupDafaffiyar shinkafa
  3. Yeast 1and half TBS
  4. 1 TBSGishiri
  5. 3 TBSSugar
  6. Albasa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kijika farar shinkafa 8cups tayi kamar awa 4 ko 5 ajike intayi saikikara wanketa kitace

  2. 2

    Kikawo dafaffiyar shinkafa 1cup kisa akan wannan shinkafar da kikawanke kikawo yeast kisa kikawo yankakkiyar albasa kisa saiki wanke kimarkada

  3. 3

    Inkin markada saiki kara yeast kisa sugar da gishiri kirufeta tatashi

  4. 4

    Intatashi saikidauko tandarki kisa mai kifara soyawa,xaki iyaci da kuli kuli kodaduk miyar dakikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs. Jameel's kitchen
Mrs. Jameel's kitchen @mrsjameelkitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes