Umarnin dafa abinci
- 1
Farko zaki dama garin custard da ruwa
- 2
Ki daura ruwa a wuta idan ya tafasa sai ki zuba akan custard da kika dama sai ki gauraya shi sosai
- 3
Idan ya huce kadan sai kisa madara da sugar ki sha.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Kunun custard
Akwai dadi sosai, musamman da safe mutum ya sha 😋😋😋


Custard
Nayi wannan hadin ne a matsayin abinci rana Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae #Hi


Custard
😋😋😋😋


Custard
Abincin safe Mai sauqi #3006


Custard da madara
inkashashi ka yini bakaji yunwaba


Kunun Gyada
#gyadaBana gajiya dayin shi musamman da na samu idea da amfani da checkers custard wajen daure shi duk da cewa na gasarar gero yafi gardi


Custard cake
Kitchenhuntchallenge


Custard da fanke Mai madara
Kwalama akwai dadi haddae da marece...😋


Custard
#backtoschool


Custard mai 'ya'yan itatuwa
Wannan abinshan inayinsa domin yarana, basu cikason cin abinciba , idan nayishi suna shansa sosai domin yanada cika ciki da kosarwa


Dama custard🥛🍶
1post1hope


Kunun semovita
Wannan kunun yn d dadi sosae ga kosarwa


Kunun garin masara
#kano state


Shayin goruba
#mukomakitchen


Kunun gyada
Wannan recipe wata classmate Dina ce ta bani shi kuma na gwada yayi dadi


Custard juice
#Lunchbox Mai gidana yanason custard sosai nakan dama mishi custard yaje dashi wurin aiki, yau dai nace bari in chanja damun custard din zuwa juice Kuma yayi Dadi sosai.


Custard cookies
Yana da dadi sosae😊#RamadanSadaka


Kunun Semo
Wannan kunu akwai dadi musamman in aka saka mishi madara sosae.


Kunun couscous


Kunun kostat
#Hug @mrsjikanyari01 @maimuna2345 @zainabkabir52


Kunun Alkama
Yana da amfani ga yara


Custard da grape
Yarana Suna son custard sosai,Na samishi grapes ne saboda ya qarawa abun armashi🤩


Scented Checkers Custard Pap


Kunun Gambiza


Kunun tamba
Wanan kunun yana da matukar dadi sanan yana da kyau ga masu ciwan suger su dinga sha #ramadansadaka


Custard dessert


Panken alkama
#mukomakitchen


Milky custard
Ina matuqar son vanilla custard balle in yaji Madara ba 'a ba yaro mai quya


Kunun tamba
#teamsokoto


Biskit mai kostad(custard)
Na kasance ina yawan ganin hanyoyin yin biskit a gurin jahun delicacies,har ya kasance da zarar naga an turo girkin biskit to nasan itace🙄amma fa banda yanzu domin kuwa bata ajiye baiwar a tare da ita kadai ba,ta koya mana kuma muna qoqarin gwadawa🤗mun gode Aunty Sadiya.

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16335383
sharhai