Kayan aiki

  1. 4Fulawa Kofi
  2. Sugar cokali 8
  3. Yeast cokali 1
  4. Gishiri kadan
  5. Madara
  6. Kwakwa
  7. Abun ado(candy)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki hada fulawa gishiri sugar da yeast sai kisa ruwa ki kwaba ki barshi a Rana ya tashi.

  2. 2

    Kisa Mai a wuta idan yayi zafi sai ki Fara sawa kadan kadan har ki gama.

  3. 3

    Ki sa madaran ruwa sai ki barbada kwakwa da candy aci dadi lafiya.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Erbeederh Hoossereeneeh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes