Kayan aiki

  1. 1doya
  2. 4kwai
  3. 2Maggi
  4. Gishiri kadan
  5. Kifi
  6. 5Attarugu
  7. 1Tsanwan tattasai
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a tafasa doya a tsaneta sannan asata acikin ruwan kwai wanda aka zubama maggi da kayan kamshi

  2. 2

    Sai asoya acikin mai, idan gefe daya yayi sai ajuya.

  3. 3

    Sai asoya acikin mai, idan gefe daya yayi sai ajuya.

  4. 4

    Sannan aka jajjaga tarugu da albasa akasa maggi aka motse sai akasa kifin aciki yahade shikenan.

  5. 5

    Kifin kuma an wankeshi sosai sannan ana soya,

  6. 6

    Sannan aka jajjaga tarugu da albasa akasa maggi aka motse sai akasa kifin aciki yahade shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadiza Jibrin
Hadiza Jibrin @chefhadiza
rannar

Similar Recipes