Kayan aiki

  1. fulawa gwagwanin madara guda shida
  2. butter simas guda daya
  3. baking powder 2 table spoon
  4. gishiri kadan
  5. maggi guda biyu
  6. qwai guda biyu
  7. Abubauwan sakawa aciki
  8. naman kaxa kona rago
  9. maggi da kayan qanshi
  10. kabbeg and carrot
  11. Ridi/simsim/kantu ko kuma balck seed/habbatu sauda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawa ki xuba qwai da butter da bakin powder ki murxa da kyau su hade

  2. 2

    Dagana seki xuba ruwa kiyta murxawa harse ta hade tayi laushi sosai

  3. 3

    Seki rufe ki barshi na tsawon 30 mint

  4. 4

    Sannan ki gyara nman ki dafa shi ki maidashi dambu

  5. 5

    Sannan ki hada da cabbeg da su carrot ki hadesu su hadu

  6. 6

    Sannan ki dinga murxata kina fadadawa kina sata a robar shaping maet pie

  7. 7

    Sannan ki xuba kayan hadin aciki

  8. 8

    Ni ina amfani da ruwan qwai wurin liqe bakin sabida koda robar bata matse da kyau ba qwan baxe bari ya budeba

  9. 9

    Sannan ashafa butter a farantin gashi jera maetpie kai

  10. 10

    Sannan ashafa qwai asamn meat pie da brush se akawo ridi abarbada ko a saka habba😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes