Wainar masa da sinasir

browny
browny @brownyskitchen
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Farar shinkafa ta (tuwo)
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Sugar
  5. Salt
  6. Water

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Ajika shinkafa ta kwana.se a wanke asa yeast akai markade tai laushi yai kauri

  2. 2

    Se araba gida biyu,rabin na wainar masa,rabin na sinasir.

  3. 3

    Sinasir:Se adauki rabin na sinasir a rabashi a jiye rabi a gefe a dauko rabi a tafasa ruwa kadan

  4. 4

    Se ajuye a rabin abarshi yai 1 mint ya danyi ruwa se ahade da wancan rabinshi ajuya

  5. 5

    Se azuba baking powder,salt,sugar,a juya se adauko pan a zuba mai kadan kamar yada ake a wainar fulawa har agama.

  6. 6

    Se adauko tandar waina ana zubawa ahaka har gama.shknn

  7. 7

    Shikuma na wainar masa:se adauko rabin wancan me kauri azuba baking powder,sugar,salt a juya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
browny
browny @brownyskitchen
rannar

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Breakfast is ready is it weekend already 😅😋😋

Similar Recipes