Kayan aiki

  1. Nikakar gyada
  2. Sugar
  3. Milk
  4. Flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dama gyadar ki ki tache ta ki zuba ta chikin tukunnya ki aza bisa wuta sai an kula sosai da ta tafasa Idan baki kusa zubewa zatai

  2. 2

    Kidama flour indan ta tafasa sai kizuba kijuya sosai zaki ga alamun kunun ki ya dahu ki sauke kisa Madara da sugar

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (5)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Kunu akwai dadi harde da safe ya samu qosai me zafi 😋

Wanda aka rubuta daga

Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

Similar Recipes