Niqaqqen ayaba da cakulatey

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Mutanen cookpad nayi kewar ku sosai da sosai da fatan kuna lpy😁😁😁 ga wannan lemo wanda ba’a bawa yaro mai qiwa idan kun gwada zakuji dadinshi

Niqaqqen ayaba da cakulatey

Mutanen cookpad nayi kewar ku sosai da sosai da fatan kuna lpy😁😁😁 ga wannan lemo wanda ba’a bawa yaro mai qiwa idan kun gwada zakuji dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 2mintuna
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 3Ayaba
  2. 1Cakulatey babba
  3. 1Madara ta gari kofi
  4. Qanqara

Umarnin dafa abinci

Minti 2mintuna
  1. 1

    A zuba ayaba wanda aka yanka a cikin blender

  2. 2

    A kawo cakulatey a zuba aciki

  3. 3

    A zuba madara ta gari a ciki a kawo qanqara a zuba a ciki

  4. 4

    A rufe blender a markada shi har sai yayi laushi sai a zuba a kofi asha😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

Similar Recipes