Butter cookies gashin tukunya

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

#worldfoodday
#nazabiinyigirki Cookies yayi arayuwa nafara aka dauke nepa shine nagasa shi a non stick pot kuma yayi

Butter cookies gashin tukunya

#worldfoodday
#nazabiinyigirki Cookies yayi arayuwa nafara aka dauke nepa shine nagasa shi a non stick pot kuma yayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour cup daya da rabi
  2. Baking powder rabin spoon
  3. Butter kwatan leda
  4. Sugar ludayi daya
  5. Kwai daya
  6. Vanilla flavour
  7. Chocolate (optional)

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kwaba butter da sugar sai sugan ya narke saiki zuba baking powder, vanilla da kwai ki kijujjuya dakyau

  2. 2

    Saiki zuba flour kiwaba kiyanka chocolate kixuba Zaki iya hade shi da butter ki narke shi 😋inason chocolate din Nan Yana da Dadi sosai a cookies

  3. 3
  4. 4

    Kiyi shape dinda kike so saiki Dora tukunya ki rage wuta sosai saiki jera shi kirufe kina yi kina duba wa kada ya kone idan kasan yayi saiki juya daya side harki gama 😋

  5. 5

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes