Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr1 da rabi
20 yawan abinch
  1. 2Shinkafa kwano
  2. Ruwa
  3. Mai kwalba daya
  4. Maggi
  5. Tarugu da Albasa da tattasai
  6. Alayahu da lawashi
  7. Curry da gishiri

Umarnin dafa abinci

hr1 da rabi
  1. 1

    Dafarko xaki daura tukunya akan murhu sai ki soya mai sai ki xuba jajjake

  2. 2

    Idan jajjaken ki ya soyu sai ki xuba ruwa sai saka Kayan magginki

  3. 3

    Idan suka tafasa sai ki saka gominki ma'a shinkafa bayan 30 sai kasa alayahu

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
BABA SHEHU HAUWAU
rannar

sharhai

Similar Recipes