Toasted cake

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Kawae naji ina sha'awar cin cake sbd nakan Dade bny Yi b .Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae.#jumaakadai

Toasted cake

Kawae naji ina sha'awar cin cake sbd nakan Dade bny Yi b .Kuma Alhamdulillah naji dadinsa sosae.#jumaakadai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum 2 yawan a
  1. 1 cupFlour
  2. Butter 1/2 simas
  3. 2Kwai
  4. 1/2sugar
  5. Baking powder 1/2 teaspoon
  6. vanilla flavour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na xuba sugar da kwae a roba nayi mixing dinsu har sugar din y narke sae n fasa kwai shima nayi mixing da daya da daya

  2. 2

    Byn Nan sae n zuba vanilla flavour n juya

  3. 3

    Na zuba baking powder a cikin flour din n juya sae n dinga zubawa a cikin hadin butter din a hnkl Ina juya wa har n gama

  4. 4

    Sae na goge toaster Dina n zuba Kullin cake din a ciki n rufe n barshi y gasu

  5. 5

    Edn y gasu Zaki ji yn kamshi shikenan sae ki cire

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes