Plantain and beef stir fry

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

#cookwithme Kun san side dish suna da dadi sosai sannan suna taimaka maka wajen jin dadin cin abinci. Ga wani mai saukin yi kuma sai d'ankaren dadi.

Plantain and beef stir fry

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

#cookwithme Kun san side dish suna da dadi sosai sannan suna taimaka maka wajen jin dadin cin abinci. Ga wani mai saukin yi kuma sai d'ankaren dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
2 yawan abinchi
  1. 1plantain
  2. beef yawan da kike so
  3. Seasoning to taste
  4. 1/2onion
  5. 1teaspoon dark soy sauce
  6. 1tablespoon sweet chili sauce
  7. 2scotch bonnets
  8. 1teaspoon curry powder
  9. 1teaspoon ginger and garlic
  10. 2tablespoons vegetable oil
  11. 1big tattasai

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Ki dafa nama bayan kin yanka kanana sai ki soya shi daban. Sannan plantain ma ki yanka kanana, ki barbada gishiri ki soya

  2. 2

    Ki zuba mai a pan sannan ki zuba nikakken tarugu da tattasai, ki zuba albasa, seasoning and spices ki barsu su fara soyuwa

  3. 3

    Sai ki zuba wannan

  4. 4

    Idan kin tabbatar duk sun soyu sai ki zuba nama da plantain din

  5. 5

    Bayan kin zuba sai ki jujjuya su su hade.

  6. 6

    Shi kenan kin gama😃👐🏻

  7. 7

    Sai na ci jollof rice da shi😍akwai dadi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes