Farfesun kan rago

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kan rago
  2. 3Tarugu
  3. 1Albasa
  4. 6Maggi star
  5. 1Ajino moto
  6. Citta rabin cokali1
  7. Tafarnuwacokali1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tafasa naman kai ki wanke shi sosai ki cire kazanta

  2. 2

    Se ki sake dora ruwa a tukunya ki zuba naman

  3. 3

    Ki jajjaga tarugu ki yanka albasa ki zuba

  4. 4

    Ki sa maggi da tafarnuwa da citta se ki rufe ki kunna wuta

  5. 5

    Ki barshi ya dahu tsawon awa biyu

  6. 6

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes