Alkubus

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
mutum biyu
  1. Flour gwangwani biyu
  2. Ruwa,
  3. yeast,
  4. attaruhu kadan d
  5. albasa

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Zaki zuba flour a mazubi ki zuba wadancan kayan hadin ki kwaba

  2. 2

    Zaki saka qullin a rana se ya tashi Sannan ki samu qananan robobi ko gwamgwani ki shafa mai a jiki

  3. 3

    Ki zuba qullin sannan ki turara a tukunyar turarawa nayi nawa d miyar kabeji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salha Fallata
Salha Fallata @fallata_spices
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes