Sweet potatoes chip

Khulsum Kitchen and More
Khulsum Kitchen and More @cook_35010009
Kano state,ladanai hotoron arewa

#CKS Yanada dadi sannan baya bukatar kashe kudi sannan very easy na abawa yara su tafi dashi school

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali Hausa
  2. Veg.oil
  3. Seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke dankali sannan ki fereshi da abin fere dankali ko wuka

  2. 2

    Amma karki saka dankalin ki a ruwa alokacin da kike fereshi saboda ba ason yasha ruwa idan ya Sha ruwa zai Sha Miki mai

  3. 3

    .bayan kin gama ferewa sai ki dauki abun fere dankali ko abun goga kubewa Amma gurin da yakeyin silaizin sai ki yi amfani dashi

  4. 4

    Sannan kina diba kina saka Maggi da gishiri ki juya sannan ki zuba idan ya soyu zai yi brown Kamar haka

  5. 5

    Idan kin gama sai ki daura manki akan wuta sai ki barshi yayi zafi

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Wanda aka rubuta daga

Khulsum Kitchen and More
rannar
Kano state,ladanai hotoron arewa
I am a catera and I love to cook and create recipe of my own
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes