Peppered Sweet Potatoes

Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳 @Hh08138400
Zaria, Kaduna, Najeriya

Sanyi ya shgo saida maganin mura 😤

Yakamata mata mu rika chanza abubuwa d dama ba wai kawai a abu daya ba Ana he mai..

Peppered Sweet Potatoes

Sanyi ya shgo saida maganin mura 😤

Yakamata mata mu rika chanza abubuwa d dama ba wai kawai a abu daya ba Ana he mai..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
Mutane 2 yawan abinchi
  1. 4Dankalin Hausa madaidaita Guda
  2. Kayan miya koren tattasai tarda isashshen onion inji mallam bahaushe 😂
  3. Mai na suya y
  4. Sinadaran dandano
  5. Kayan kamshi most especially mallam Garlic😉
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko dai na fere dankalinah
    Na wanke na yayyanka na zuba gishri kadan tareda zuba mai a wuta

  2. 2

    A gefe kuma na jajjga Kayan miya tareda abubuwan dana lissafo a sama

  3. 3

    Madallah
    Dankalin mallam bahaushe ya soyu

  4. 4

    Na kwashe a colander sai na rage mai na barshi kadan na zuba Kayan miya na yarda komai d komai

  5. 5

    Ya soyu na zuba albasa tareda koren tattasai

  6. 6

    Nakansa Kayan lambu

  7. 7

    Wanann Karan ban saka ba sbd Ina sauri

  8. 8

    Sai na zuba shi duka ackn wannan hadden hadin na juya na dan rufe kadan.. yanayi na kwashe

  9. 9

    Shkenan enjoy wid your hot Coffee ko hadin shayi na Irin wannan sanyi

  10. 10

    Yauwa sun soyu duka sai na dauko Alhaji mallam Dankali dana soya

  11. 11

    Don Allah kar ku manya ku chigaba d following Ina

    Ngd🤭❤️

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef’s Kitchen 👩‍🍳
rannar
Zaria, Kaduna, Najeriya

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Yayi kyau sosai tun kagin in chi har na qoshi

Similar Recipes