Kayan aiki

  1. 3Dankalin hausa guda
  2. Mangyada
  3. 2Magi guda
  4. Tattasai 1 attarugu 2 Albasa 1 mai lawashi
  5. Ginger
  6. Tafarnuwa
  7. Black pepper
  8. Nama
  9. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankalin sai kisa cikin ruwa ki wanke ki zuba mangyada ga kaskon suya kisa Dan kali ki soya shi

  2. 2

    Sai ki hada tattasai attarugu ki dan daka su sai ki yanka Albasa

  3. 3

    Ki dauko kasko ki zuba mangyada kadan kisa naman ki da kika yanka kanana kidan soya shi kadan kisa kayan miyan ki ki soya su kisa magi da albasa da ginger da tafarnuwa da black pepper da thyme da lawashi

  4. 4

    Sai kisa Dankalin ki ki juya sosai shike Nan 👌

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Amina Kamilu 🌹♥️
Amina Kamilu 🌹♥️ @cook_35836852
rannar

Similar Recipes