Kayan aiki

  1. 2Indomie
  2. 8Kwai
  3. Attarugu 3, Albasa
  4. tafarnuwaSinadarin dandano, curry,
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu tukunyar ki ki zuba ruwa keep Dora kan gas idan suka tafasa sai ki xuba indomie ki tafasa ta na minti biyu sai ki tace

  2. 2

    Ki fasa kwai 5 ki jajjaga attarugu da tafarnuwa ki zuba ki yanka albasa kisa sinadarin dandano da curry kadan

  3. 3

    Sai ki Kade kwan ki kawai indomie da kika tafasa ki xuba ki hade sai kisamu leda ki ku kulla ki dafaa kamar yadda ake dafa alala

  4. 4

    Sai ki sake fashe kwai uku kisa attarugu da albasa da sauran kayan Dandano ki hade ki Rika dauko indomie nan da kika dafa kina sawa a ciki Dama kin Dora manki yayi zafi sai k Rika sawa kina soyawa😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
humaira Cakes And More
rannar
I love cooking it's my hubby my fashion
Kara karantawa

Similar Recipes