Kayan aiki

2hrs
2people

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Zaki fere doya ki Dora tukunyar kan wuta kisa ruwa saki saka doya har sai ta nina sannan kidauko wankakken turminki

  2. 2

    Kisa doya kidakata harsai tayi yanda kikeso kinayi kinasamata ruwa harkigama kiwahe,

  3. 3

    Sai ki dauko tukunyarki kidora kan wuta kisoya manja kizuba albasa saikiwo nikakken kayan Miya kizuba har sai sunsoyu

  4. 4

    Sannan kizuba nama kisa kayan kamshi sanan kisa alanyahu kinkammala miyar ganye

  5. 5

    Zakiyanka alanyyahuki manya saki wanke bayankin tafasa nama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rahmat Sadiq
Rahmat Sadiq @6R60928
rannar
local dishes
Kara karantawa

sharhai (3)

Rahmat Sadiq
Rahmat Sadiq @6R60928
Sorry yar uwa karki da mu next time zaayiki taki takanki

Similar Recipes