Kayan aiki

  1. Wake kofi 3
  2. Doya
  3. Kayan miya
  4. Manja
  5. Curry
  6. Maggie da gishiri
  7. Nikakiyar zogale
  8. tafarnuwaCitta da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa wake kar yayi laushi sosai amma ya dahu

  2. 2

    Sai kiyi draining ruwan ki barshi a kwando ko rariya

  3. 3

    Sai ki zuba manjan ki da kayan miya ki soya su har su soyu

  4. 4

    Sai ki zuba curry, Maggie da gishiri, citta da tafarnuwa

  5. 5

    Sai ki zuba ruwa ki da nikakiyar zogalen ki su tafasa

  6. 6

    Zaki yanka doyan ki sai ki zuba a ciki idan ruwan sun tafasa

  7. 7

    Sai ki dauko waken ki zuba su tare su dahu

  8. 8

    Daya dahu shikenan paten waken ki ya kammala 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Ummi Tee
Ummi Tee @Ummitunau
rannar
Sokoto

Similar Recipes