Carrot sauce

Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
Sokoto State, Najeriya

Ko da yaushe Muna son mu canza dandanun bakin mu ta hanyar Saraffa abinci shiyasa nace bari nayi wannan sauce naci da Awara a maimakon mai da yaji

Carrot sauce

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ko da yaushe Muna son mu canza dandanun bakin mu ta hanyar Saraffa abinci shiyasa nace bari nayi wannan sauce naci da Awara a maimakon mai da yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 mint
2 people
  1. Carrot 7
  2. Tarugu 5
  3. Albasa 2
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

20 mint
  1. 1

    Za’a far gurza carrot a ajiye a gefe

  2. 2

    A jajjaga tarugu a soya da mai

  3. 3

    Sannan zuba albasa maggi da carrot a ya mutsa

  4. 4

    Ayita juyawa har ya hade

  5. 5

    Sai a Sauke a ci da awara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes