Samosa

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Akwai sauqin Yi akwai dadi sosai 😋 samosa nada farin jini..

Samosa

Akwai sauqin Yi akwai dadi sosai 😋 samosa nada farin jini..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupFlour
  2. Mai
  3. Nama kho kaza
  4. Gishiri Dan kadan
  5. Sugar 1tblspn
  6. Tattasai, attarugu,albasa
  7. Dan dano, kayan qanshi
  8. 1Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daukho flour ki tabbatar da tana da kyau sosai saki saka sugar,kwai, gishiri

  2. 2

    Saiki saka ruwa kadan kaman hadin masar flour ki rasa gasata kaman Zakiyi masar flour

  3. 3

    Amma kada ki saka Mai wajan gashin kada tayi kauri tayi lahay lahay sannan gefe daya kadae ake gasawa harki gama

  4. 4

    Idan yayi saiki barshi harya rage zafi saiki yanka ta gida hudu4 ki daukho kowanne dayan kiyi Mai Nadi gefe biyi yayi kamar mazurari

  5. 5

    Saiki saka nama ki daukho gefe dayan ki danne yanda bazai zubaba idan kinxo soya shike nan harki gama...

  6. 6

    Zaki markade nama saiki saka kayan qanshi Dana Dan dano saiki dafashi idan yayi saiki saka tattasai attarugu albasa carrot tafarnuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai

Similar Recipes