Crispy sweet potato chips

Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994

Yanada dadi sosai

Crispy sweet potato chips

sharhi da aka bayar 1

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
1 yawan abinchi
  1. DankAlin hausa
  2. Maggi, salt
  3. Ginger,and onion
  4. Oil

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki wanke dankalin fes kisa filler kifere sannan kidinga fere yo dankalin har kigama.

  2. 2

    Kidura mai idan yayi zafi saiki debe hadin Aruba kisa maggi da ginger and garlic seasoning saiki juya saiki zuwa aciki kisuya idan yyi juya saiki kwashe.aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat kitchen
Nafisat kitchen @cook_37928994
rannar

Similar Recipes