Miyar kifi sukumbiya

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#miya Wannan Miya iyalina sunji dadinshi Sbd sunce na soya musu Nace Bari nayi musu soup sunji dadi sosae

Miyar kifi sukumbiya

#miya Wannan Miya iyalina sunji dadinshi Sbd sunce na soya musu Nace Bari nayi musu soup sunji dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Kifi sukumbiya
  2. 5Attaruhu
  3. 2Albasa manya guda
  4. Gyadar Miya
  5. Tafarnuwa
  6. Danyar cittta
  7. Mai
  8. Lawashin albasa
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki wanke kifi ki tsaneshi Sannan ki gyara attaruhu ki yankashi ko ki jajjagga

  2. 2

    Ki yanka albasa ki zuba mai a tukunya ki soyashi da albasa Sannan ki kawo jajjagen attaruhu ki zuba tare da albasa da kika yanka

  3. 3

    Ki saka Kayan kamshi da na dandano ki juya ko barshi ya soyu Sannan ki zuba ruwa yadda kikeson yawan soup

  4. 4

    In ya tafaso sosae Sannan ki zuba kifi ki kawo lawashin albasa ki zuba ki rufeshi yayi kamar minti goma Sannan ki kashe wutar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes