Shayin Lipton da lemuntsami

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Wannan hadi akwai dadi haddae da irin wannan yanayin na sanyi😋

Shayin Lipton da lemuntsami

Wannan hadi akwai dadi haddae da irin wannan yanayin na sanyi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. Ruwa cup 2
  2. 1Lipton
  3. 1/2Lemuntsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zasa ruwa 2cup idan sukayi zafi saiki saka a cup ki daukho lemon dinki ki raba rashi gida 4sai ki sakawa kho wane cup Kashi daya saiki saka Lipton shike nan

  2. 2

    Sauran kashin daya kisaka asalat kho ki saka a fridge

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

Similar Recipes